News
Batun sauyin sheƙar ‘yan siyasa daga jam’iyyun adawa zuwa jam’iyya mai mulki ya haifar da muhawara kan gaskiyar da ƙimar jam’iyyun. Kusan shekaru biyu kenan tun bayan zaɓen 2023, jam’iyyar APC ta ...
Wata ƙungiya mai suna ‘Concerned Northern Forum (CNF), ta aike wa da hukumar yaƙi da cin hanci (EFCC) ta takardar koke kan ta gaggauta sake ƙaddamar da binciken da take yi wa tsohon gwamnan jihar ...
Ma’aikatar Yaɗa Labarai da Wayar da Kai ta fara bita kan yadda ta gudanar da ayyukan ta a zangon aiki na biyu, domin tabbatar da cika manyan abubuwan da Shugaban Ƙasa ya ɗora mata ta hannun Ofishin ...
A farkon makon nan ne hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta ƙasa (JAMB) ta fitar da wata ƙididdiga da ke nuna cewa sama da kaso 78% na adadin ɗaliban da suka rubuta jarrabar UTME sun sun ...
Hukumar da ke kula da tallace-tallace ta gargaɗi masu tallace-tallace da masu tarin mabiya kan kauce wa yaudara da tallar da ba a tace ba. Hukumar kula da tallace-tallace ta ƙasa (ARCON) ce ta yi ...
Jam’iyyun siyasa sun fuskanci sauyin sheƙa da ‘ya’yansu suka yi zuwa wasu jam’iyyun. Lamarin da a shekaru 18 da suka wuce kotun ƙoli ta taɓa ayyana shi da “abin takaici da rashin tunani kuma mummunar ...
Hukumar alhazai na ta ƙara azama wajen shirye-shirye fara jigilar alhazan bana na 2025, da ake sa ran farawa a 9 ga watan Mayu, inda tawagar likitoci za su tashi a ranar 5 ga watan na Mayu bayan ...
Wani masanin harkokin aikin Hajji da Umrah, shugaban ƙungiyar ‘yan jarida masu zaman kansu da ke haɗa rahoto kan aikin Hajji (IHR), Ibrahim Muhammad, ya nuna damuwarsa game da rashin tsari da gudanar ...
Rundunar ‘yan sanda a babban birnin tarayya Abuja (FCT) ta ce ta yi nasarar ƙwato ababen hawa 21 da aka sace da kama mutane 15 da ake zargi kan aikata laifuka daban-daban a garin Abuja. Kwamishinan ...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu, ya yaba wa gwamnan Katsina, Dikko Umaru Radda, tare da ayyana shi a matsayin shugaba mai gaskiya da jajircewa. Shugaba Tinubu ya bayyana hakan ne a yayin ziyarar aiki ...
An karrama shugaban rukunin jami’o’i na MAAUN, farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, da lambar girma wacce ƙungiyar tabbatar da ingancin ƙananan makarantu da manya (QAHE) ta ba shi. Kwamitin kula da harkokin ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results