Haka kuma Gunners ta kai zagaye na biyu kai tsaye a Champions League, kofin da ba ta taɓa ɗauka ba. Wannan koma baya ne ga kociyan Arsenal, Mikel Arteta, wanda FA Cup kaɗai ya ɗauka a Gunners ...