News

Gwamnatin jihar Ondo ta bayyana cewa ta yi wa ‘yan mata 321,008 allurar rigakafin HPV a jihar. Mashawarcin gwamnan jihar kan harkokin lafiyar Simidele Odimayo ya sanar da haka a taron wayar da kan ...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta dauki ma’aikata 774 da za su yi aiki a cibiyoyin kiwon lafiya na kasarnan domin tabbatar da ta inganta sa ido a yadda ake amfani da kudade da kayan aiki a ...
A wani mataki na tabbatar da bin ka’idoji tare da inganta sana’ar sayar da magargajiya a Kano da tsabtace masana’antar Kannywood, Hukumar Tace Fina-finai da Dab’i ta Jihar Kano, ta dakatar da duk wani ...
Gwamnatin Zamfara ta ƙaryata rahotannin wasu jaridun Najeriya da suka buga cewa wai akwai wata mai suna Zainab da ake tuhuma a kotu din ta yi ridda. Gwamnatin Zamfara ta ce ba shari’a mai kama da haka ...
Majalisar ɗinkin duniya ta za tare kuɗin da take kashewa da dakatar da ɗaukar ma’aikata da faɗaɗa ayyukanta a yayin da kungiyoyi na duniya ke fuskantar ƙarancin kuɗin a wannan lokaci. Sannan ta buƙaci ...
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da mutuwar wani babban yaron Bello Turji mai suna Shaudo Alku, a jihar Sakkwato. A cewar rubutun da rundunar ta wallafa a shafinta na Fesbuk, ta ce, rundunar sojin ...
Matatar man Ɗangote da dangoginsa ta jaddada ƙoƙarin da take cigaba da yi na tabbatar tsayuwar farashin man fetur duk kuwa da hawa da sauka da farashin ɗanyen mai ke yi a duniya. Jami’in yaɗa labarai ...
Kungiyar kula da masu hawan jina ta Najeriya NHS ta bayyana cewa kashi 2 cikin 100 ne kacal suke kula da yanayin hawan jinin su da kuma daukar kwararan mataki akai domin kiyayewa. Shugaban kungiyar ...
Shugaban rukunin makaranun MAAUN, Prof. Adamu Abubakar Gwarzo, ya bai wa kwalejin Sa’adatu Rimi da ke Kumbotso a jihar Kano kyautar motar bas mai cin mutane 60. Gwarzo ya sanar da ba da kyautar ce a ...
Gwamnan Jigawa umar Namadi ya bayyana cewa yan majalisan dake jam’iyyun da ba APC ba su fara kirga sauran kwanakinsu a majalisa domin suna cin taliyarsu ta karshe ce. Gwamna namadi ya ce, jam’iyyar ...
Yan bindiga sun yi garkuwa da mutum shida daga kauyen Hayin Gizo dake kusa da kauyen Garun Kurama a karamar hukumar Lere a jihar Kaduna a daren ranar Lahadi. ‘Yan bindiga sun shigo kauyen da karfe ...
Fannin lafiya a Najeriya na daɗa taɓarɓarewa. Babu babban misali irin yadda gwamnatin jihar Kwara ta fitar da sanarwar ɗaukar aikin likitoci, amma babu wanda ya nema. Kafatanin likitocin da ke aiki a ...