Ba a samu damar maki da yawa ba a karawar, sai dai kaɗan ya rage City ta zura ƙwallo a raga ta hannun Nico Gonzalez tun kan hutu. Bayan sun yi hutu sun koma zagaye na biyu, Hudson-Odoi ya buga ...