News

Ɗanwasan tsakiya na ƙungiyar Manchester City, Kevin de Bruyne zai bar ƙungiyar a ƙarshen kakar bana. Daga komawarsa ƙungiyar ta City daga ƙungiyar Wolfsburg ta Jamus a shekarar 2015 ...