Wani ƙudurin Majalisar Ɗinkin Duniya ta shekarar 2005 ya ayyana ranar 27 ga Janairu a matsayin ranar tunawa da kisan kiyashin Yahudawa wato Holocaust. Amma yadda ake tunawa da Holocaust ya sauya ...