News

Wata ƙasa da ba ta cikin jerin ƙarin ƙarin harajin Donald Trump ita ce Rasha. Kafar yaɗa labarai ta Axios a Amurka ta ambato wmai magana da yawun fadar White House, Karoline Leavitt ...
Inter Miami na da sha'awar ɗaukan Kevin de Bruynme idan ɗanwasan tsakiyar na Belgium mai shekara 33 ya bar Manchester City a ƙarshen kaka duk da cewa ba a tunanin tattaunawa ta yi nisa a wannan ...
Koda yake, dama kakakin ma'aikatar harkokin wajen Amurka Tammy Bruce ya sanar da cewa, Ukraine ba ta cikin tawagar da zasu yi zaman tattaunawar, kasancewar zaman ya fi mayar da hankali ne kan ...